Sanin kowane zuwan computer da waya sun fito da sabbin tsare-tsare wadanda suka jibanci BARAYI da salon sata kala-kala, ta hanyar amfani da computer ko waya.
DAMFARA A INTERNET
Ana samun mutane masu amfani da damar su da asirinsu wajen jawo hankalin mai mu’amala da internet wajen sa kayan boge ta hanyar jiran ko ta kwana, da nuna alamu sani a gareka, amma kuma babu sanayya, yana da kyau muyi amfani da basirar da Allah ya baka, wajen kokarin gano ya abun yake kafin ka fada hannunsu kamar dai yadda bahaushe ya ke cewa: “IDAN MUTUM YACE ZAI BAKA RIGA, TO KA DUBA TA WUYANSA” wannan karin magana ya karawa Hausawa basira da dogon tunani wajen sanin mai baka.
KIRAN WAYA
Wani yakan kira wani da nuna alamun zai gabatar da kansa harma ya canza waya layinsa code da cewar yana turai, sukan bi wurare daban- daban wajen sacewa mutane wayoyi da computer.
INA MAFITA GA BARAYI?
- Ya kamata ka katse wayanka idan mutum ya kiraka, kuma baka fahimci abinda yake nufi ba, ko kuma ka kashe wayanka tsawon minti 10 ko 30, sakamakon sauraron sa zai sa aci gala ba dakai, tunda suna da magani da dabara wajen kwarewar aiki.
- Ga me Nokia akwai wasu applications da aka tana dar dan magance matsalar hakan ka ziyarci OVISTORE dan samun sa ko kuma dauko Antivirus game Symbian ka shiga Anti lost kasa lambar wani wanda idan wayanka ta bata ko an sace, ana sa wani layin zata turo map na wurin da wayan take.
- Masu Samsung, LG, motorola, Siemen, Philips, da sauransu saika shiga setin na wayanka sannan Security kasa lambar wayan wani naka wanda da zarar wayanka ta bata ana canza layi zata turo lambar layin da akasa zuwa lambar dan uwanka, saika kira dan samun wurin da wayanka take, yana yi har kan China phone. Ko kuma ziyartar shafukan wayanka dan samun mafita.
- Yi amfani da serial number na wayanka wajen kulle wayan idan an dauke ta. Danna *#06# sannan ka kira kamfanin layinka da wata wayan ka basu lambar IMEI zasu tura ta zua 3GPP sune suke da alhakin kulle wayanka.
KIRA GAMASU UNLOCK
Yana da kyau kuyi amfani da basirar ku wajen gano mai waya idan an kawo muka unlock, domin kalar mutum kalar wayarsa.
Nayikokari incanja sunana A facebook baya canjuwa,yanzu yazanyi?Wani yacanja nashi yanuna mani yanda yayi nima nayihakan amma nawa baiyiba.
Don Allah inaso ayimin bayani game da 2go.yaya zan cike wajan Date of birth sunkawomin misali amma duk abinda narubuta sai suce banyi daidaiba. Kuma dan Allah in inaso najanyo wani abu awayana sai acemin, satifcate not on phone or sim. Nagode muhuta lafiya.
Gaskiya naji dadin wannan post, ubangiji Allah ya kara maku basirar wayar da kawunanmu hausawa akan abinda ya shafi sha’anin computer
tambaya shin don allah akwai yadda za,ai mutum yayi 2go da laptop dinsa?
Kwarai da gaske ana yin 2go da kwamfuta ta shiga wannan wuri https://pc.2go.im/ kabi dokokinsu