Zafafan Maudu'ai

Computer

Fasahar AI: Kafin Musulmi yayi amfani da ita dole yasan wadannan abubuwa guda 7

Rubutawa: Salisu Hassan Webmaster GabatarwaA zamanin da na’urori ke iyan...

Mene ne Artificial Intelligence (AI) tare misalan rayuwarmu na yau da kullum

Artificial Intelligence ko ka kira shi da AI (fasahar...

Abubuwa masu muhimmanci guda 10 a IT da suka faru a shekarar 2020

Kamar yadda muka alkawarta muku a cikin rubutun mu...

Waya

Yadda Wayar Selula take yin aiki

Yawancin mu a wannan lokaci wayar hannu ta zaka...

Kamfanoni wayoyi 17 da suka yi zarra a Duniya

Sakamakon cigaba da kuma canje canje da ake samu...

Mene ne ya sa ake kiran wayoyin yanzu da Smartphone?

Smartphone ko kuma kace wayoyin-komai-da-ruwanki kamar yadda malamina Mal....

MANHAJAR DUNIYAR COMPUTER TA BAYYANA A PLAY STORE

Muna masu farin cikin sanar da dukkan dalibai da...

APP DIN TARBIYYA: MANHAJOJIN SA IDO DA YA KAMATA IYAYE NA GARI SU MALLAKE SU

Akwai wadansu manhajoji da aka yi su musamman domin iyaye...

Internet

Blockchain a Gwari-Gwari

Wannan wani kirkirarriyar fasaha ce mai wuyar sha’ani da...

HANYOYIN DA AKE BI A CUCI MUTANE A INTANET

Wannan ita ce tattaunawa da muka yi a gidan...

Programming

YADDA AKE TANTANCE LABARI A INTERNET KO SOCIAL MEDIA

Wannan karatu ne da zai sanar da kai hanyar...

Yadda ake kirkiran (bude) blog da shirya shi

Wannan video yana da mintina 12 ya kunshi cikakken...

Yadda ake yin Automatic Table of Content da Page Numbering

Wannan video ya kunshi bayanai akan yadda zaka iya...

Duniyar Computer – Yadda Ake Bude Imel (email) na Yahoo

Wannan darasi ne wanda zamu koyi yadda mutum zai...

Duniyar Computer – Yadda ake bude Email na Gmail

Wannan shi ne darasi na biyu da zai koyar...

36.3 C
Nigeria
Saturday, May 3, 2025

Yadda za ka iya canza Username a 2go

Abin ya na da ban haushi a ce baka yi aune ba sai bayan da ka gama yin rigista da 2go sannan ka fahimci cewar ai ka yi kuskure a wajen saka sunan da zai rika wakiltarka. Saboda haka da zarar mutum ya ga haka zai yi ƙoƙari ya ga cewar ya canza wannan Username amma abin ba zai yiwu ba da application na 2go.

Zaka iya cimma wannan nasara ne da farko idan ka shiga shafinsu kai tsaye wanda za su baka doguwar takarda da zaka cika domin samun damar canza sunan ka. Wannan kuwa akwai ɗaukan dogon lokaci da wahala a kan haka.

Saboda haka idan har ka tsinci kanka a irin wannan hali sannan kuma ka faɗo cikin wannan shafi to sai muce alasan barka, domin wannan shafi zai warware maka wannan matsala cikin ruwan sauƙi ba tare da ka samu damuwa.

Da farko dai yana da kyau ka sani cewar dole ne layin da ka ke amfani da shi na 2go ya kasance akwai kuɗi a cikinsa. Domin kwamfanin 2go za su gutsiri ‘yan kuɗi ƙalilan da ba zasu wuci N30 zuwa N50 domin biya maka wannan buƙata.

YADDA ZAKA KA CANZA PROFILE NA KA

Mataki 1: Ka aika da ƙaramin saƙo da kalmar UPDATE zuwa 32120. Za su cire maka wannan kuɗi da muka faɗa, sai ka jira za su aiko ma ka da saƙon SMS su ma. A cikin saƙon za ka ga link (wani dogon rubutu mai launi shuɗi) sai ka hau kansa ka latsashi zai kai ka kai tsaye zuwa in da za ka canza kusan duk abinda ka ke son ka canza game da 2go.

Mataki 2: Idan kuwa ba ka ga wannan saƙon ba to sai ka buɗe browsar ka tsaye sai ka gangara ƙasa sai ka kai inda aka rubuta service option a nan ne za ka ga shi link ɗin sai ka latsa shi zai shigar da kai inda zaka gyara username ɗin ka.

Da fatan wannan dan takaitacciyar muƙalar za ta wadatar.

3 COMMENTS

  1. Aslm Modarator na karanta bayanin ka na batun chanjin User name a 2go sannan na yi duk abinda kace ayi sun kuma turomin message amma message din bai buduwa sai ya nunamin unsupported msg type.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Zafafan Sati

Blockchain a Gwari-Gwari

Wannan wani kirkirarriyar fasaha ce mai wuyar sha’ani da...

Fasahar AI: Kafin Musulmi yayi amfani da ita dole yasan wadannan abubuwa guda 7

Rubutawa: Salisu Hassan Webmaster GabatarwaA zamanin da na’urori ke iyan...

Mene ne Artificial Intelligence (AI) tare misalan rayuwarmu na yau da kullum

Artificial Intelligence ko ka kira shi da AI (fasahar...

Makaloli

Masu alaka

Shahararrun Rukunai

spot_img