19.8 C
Nigeria
Wednesday, June 18, 2025

Banbancin INTEL da AMD Processor

Salam, malan Salis wai shin mai nene banbancin Intel dakuma Amd computer.

Banbanci na farko shine kamfani, sannan kuma shi intel an yishi a mazaunin zama a kowane irin yanayi shi kuwa AMD shi ba kowane yanayi yake dauka ba. Misalin computer da take da AMD processor akan ta za ka samu bata kai intel tsada ba ba domin komai ba sai domin cewar intel yafi juriya, kuma maganar lalacewar board ko ince processor shi intel zai wahala ace kai tsaye ya lalace ko kuma wani yanayi ya saka ya daina aiki. Abinda zai iya tsayar da intel yaki aiki, to, idan ya faru a ADM zai kone ne. Kuma a irin yanayi da muke ciki. ko da kaji ance computer bata son zafi to ai shi processor din ne baya son zafi, to intel wanda ake kira da DUO CUE shi sun yi zai iya jurewa zafi ya kuma yi aiki. Amma AMD ko kadan baya son zafi kuma ba zai jure aiki a zafi ba. Saboda haka idan kana da halin sayen computer kaga a jikin ta an rubuta processor din ta AMD kuma kasan baka da AC a gida ko ofis to ka nemo Intel.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Zafafan Sati

Jagora Zuwa Ga Koyon HTML: Yadda Ake Gina Website a Hausa

Gabatarwa: Fahimtar Tubalin intanet A wannan duniyar tamu, kusan kowane...

Yadda ake amfani da Google Drive

Google Drive wata ma’ajiya ce da kamfanin Google dake...

Blockchain a Gwari-Gwari

Wannan wani kirkirarriyar fasaha ce mai wuyar sha’ani da...

Fasahar AI: Kafin Musulmi yayi amfani da ita dole yasan wadannan abubuwa guda 7

Rubutawa: Salisu Hassan Webmaster GabatarwaA zamanin da na’urori ke iyan...

Makaloli

Masu alaka

Shahararrun Rukunai

spot_img