38.2 C
Nigeria
Thursday, April 24, 2025

Sony Ericsson da Nokia wacce ta fi?

Assalamu alaikum jama’a.nayin farin ciki da samuwar wannan dandali.shin da Nokia N79 da sony Ericsson 770 wace ce tafi karfin amfani wajen shiga internet? wace tafi hikimomi?

Dukkaninsu suna da karfi kuma suna karbar internet ta hanyoyi guda biyu, suna iya yin browsing daga jikin program da suka zo da shi kuma zaka iya daura musu wani browser kuma kayi browsing da ita

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Zafafan Sati

Makaloli

Masu alaka

Shahararrun Rukunai

spot_img