Wato ita dai Kwamfutarka bata shiga rikici ba ne shi yasa kake jin dadin aiki da ita, sannan kuma nasan ita wannan computer taka 512 RAM ke jikinta kuma Windows XP take da shi, kuma baka yin downloading games ko software na banza da wofi a internet wanda suke hana computer sauri da kuma hanata tashi da wuri, wannan shi ne a takaice dalilan da suka sa kake jin dadin computer ka. Mun gode