24.8 C
Nigeria
Friday, April 25, 2025

BLOGSPOT: Yadda zaka bude website na Blogspot

Wannan video yana koyar da mu yadda zamu bude karamin website namu a dandalin blogspot domin mu rika watsa labarai da kuma abubuwa da zasu amfanar da al’umma.

8 COMMENTS

    • Ka kalli video din daga farkon shi zuwa karshe kuwa? Domin shi wannan video daman abunda yake koyarwa ke nan!

    • Zaka rubuta blogger.com sannan kuma zai fito maka da cewar ka saka imel da ka yi amfani dashi a lokacin da ka bude wannan blogspot sannan ka saka password dinka.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Zafafan Sati

Makaloli

Masu alaka

Shahararrun Rukunai

spot_img