A cikin wannan video zamu ga abubuwan da ya kamata mu kiyaye wurin yin rijista da mu sannan da yadda ake daukar kwas na kyauta da kuma yadda mutum zai yi wannan darasi har ya kammala.
https://youtu.be/UssMFk7EcUg
Zafafan Sati
Shahararrun Rukunai
MDC - Mujallar Duniyar Computer mujalla ce da aka yi ta domin ta rika karantarwa, ilmantarwa game da abubuwan da suka shafi Kwamfuta, Waya da Internet a harshen Hausa.
Domin samun sakonnin mu da mukalolin mu kai tsaye turo mana imel dinku
muna karuwa Sosai Allah yakara daukaka Duniyar computer Ameen.
Allah ya saka maku da alheri,mu dalibai masu koyo kuma Allah ya buda mana kkwalwa ya bamu basirar fahimtar abinda ake koyar damu Ameen.
SLM alaikum Mlm na duniyar computa INA memuku barka dawannan lokaci dafatan Allah yaqara daukaka
Assalamualaikum yazan tracking information phone number
Yazan tracking number