Ba sabon abu bane idan ka na’ura mai aiki da lantarki kamar kwanfuta, waya sahila ma (android da samrtphone) da ke da akrfin internet kaga cewan yaron ka na neman yafika iya amfani da su. Saboda ya wan gogayya da yanayin zamin.
A saboda haka ne yazzam dole iyaye suyi taka tsantsan ga abubuwan da yaransu keyi a shafukan inaternet kai har ma da kalle kalle satelite da talnijin.
Bayan bbata tarbiya yaran da internet zai iya kawowa, yakan iya sa su gamu da yin mu’amal da azzaluman kuma batattun mutane.
Abubuwan daza’a kiyaye guda bakwai sune:
- Magana da bakin da basu sani ba: yin hulda ko magana da wadanda basu sani ba a internet ko social media. Da yawa akan rudi yara ta wannan hanyar akuma jefa su cikin wani mugun hali na rayuwa.
- Fadan sirri su: babba yasan abin da ya daci ya watsa a cikinn internet amma yaro bai san haka ba. Dole a dinga kwabansu da kuma lura da irin bayanan da sue watsa wa duniya.
- Bat lokutan su ba iyaka:- mafi yawancin yara zak samu suna sauko (download) da ko guga game batare da yin la’akari da lokutan su ba. Wannan kan iya cutar dasu wajen koma baya ga karatunsu, mu’mala da dai sauran su.
- Saukar da kaya (Apps) da baidace ba:- google play da Apple store na da dubunan apps da akayi domin kara kyautata rayuwan mu. Amma yakamata asan irin Apps da yara kan saukar kan wayan su da kuma irin bayanan da kake saka masu. Da yawa daga cikinirnin wadannan Apps suna da hadari so sai nusamman ma ga yara. Yara su dinga tambayan manyansu kafin su saukar ko fara amfani da kowanne irin Apps.
- Shiga sahfin da dace ba gam yara:- dagangan yara kan iya shiga shafin da ba kamce suba (porn site) su ga abubuwan da basu da hyau kamr na tsiraici. Yakamata iaye nan ma su lura da duba tarihin (browse history) waynan yayansu domin ganin abubuwan da sukeyi.
- Tsammanin cin kyauta:- a lokaci-lokaci mukan samu sakonnin cewan munci wata gaggaruman kyauta ta gasa saboda haka dominkarban wannan kyautar zaka ka aika da wasu bayanan ka na sirri. Saboda haka iyaye su lura su kuma tarbiyantar da yara game dairin wannan harkokin domin sukiyaye. Su san cewan ba wanda haka siddan zai dauki gagarumin kyauta ko kudi ya basu kawai dan sun aika mashi da bayanan sirrin su.
Musgunwar Azzalumai:- wasu kan musgunawa yara ta shafin internet da kuma yi masu baraza ga rayuwar su cewan idan suka sake suka fada nm wani abin da ke tsakanin su. Iyaye su dinga duba ko lura da yanayin yayansu a lokacin da suke anfani da shafin yanar gizo ( internet) idan sunga canji susa masu alamr tambaya.