27.9 C
Nigeria
Tuesday, May 13, 2025

Salisu Hassan Webmaster

Blockchain a Gwari-Gwari

Wannan wani kirkirarriyar fasaha ce mai wuyar sha’ani da fahimta musamman yadda da yawan masu kokarin fahimtar da mutane...

Fasahar AI: Kafin Musulmi yayi amfani da ita dole yasan wadannan abubuwa guda 7

Rubutawa: Salisu Hassan Webmaster GabatarwaA zamanin da na’urori ke iyan koyon abu da kansu, su yanke shawara ba tare da...

Mene ne Artificial Intelligence (AI) tare misalan rayuwarmu na yau da kullum

Artificial Intelligence ko ka kira shi da AI (fasahar wucin gadi), idan aka fada maka aikin sa kai kayi...

Abubuwa muhimmai guda 10 da suka kubucewa mai karatu a shekara 2023 – Generative AI Ta Zama Tauraruwa

Shekarar 2022 ta kasance shekara mai cike da ci gaba a fannin fasahar zamani, musamman wajen amfani da Artificial...

Abubuwan da suka faru a shekarar 2022: Shekarar Kwarancewa a – AI, Cloud da Birane Masu Aikin Dabara!

Shekarar 2021 ta ci gaba da gina kan sauye-sauyen da suka faru a 2020, inda fasahar zamani ta zamo...
spot_imgspot_img

2021: Aiki Gida da Ofis wuri daya da karancin Silicon – Abubuwa 10 mafi shahara a shekarar 2021

Shekarar 2020 ta kasance shekara mai cike da juyin juya hali a fannin fasahar sadarwa da bayanai, inda annobar...

Abubuwa masu muhimmanci guda 10 a IT da suka faru a shekarar 2020

Kamar yadda muka alkawarta muku a cikin rubutun mu na baya mai taken "Duniyar Computer barka da dawowa –...

Duniyar Computer barka da dawowa – Abubuwan da suka kubucewa masu karatu daga shekarar 2020 – 2025

Jama’ar masu albarka, Da farko dai, zuciyar ta karkadu da raurawa kamar yadda idan mutum na karkashin gini mai dakin...

Sharhin Littafin “Kwamfuta” Na Malam Salisu Hassan (Webmaster)

Sharhin Abdullahi Salihu Abubakar (Baban Sadik) daga jaridar Aminiya https://aminiya.dailytrust.com.ng/sharhin-littafin-kwamfuta-na-malam-salisu-hassan-webmaster-1/ A ranar Asabar, 28 ga watan Disamba 2019 ne aka...

HANYOYIN DA AKE BI A CUCI MUTANE A INTANET

Wannan ita ce tattaunawa da muka yi a gidan Radio FM na Freedom da ake samun shi a lamba...

Yadda ake gane Facebook account da aka yi hacking da yadda ake magance shi

Ba abin mamaki bane ka bude shafinka na facebook ka wayi gari ka ga wani mara mutunci ya kwace...