Wannan video yana koyar da mu yadda zamu bude karamin website namu a dandalin blogspot domin mu rika watsa labarai da kuma abubuwa da zasu amfanar da al’umma.
Zafafan Sati
Shahararrun Rukunai
MDC - Mujallar Duniyar Computer mujalla ce da aka yi ta domin ta rika karantarwa, ilmantarwa game da abubuwan da suka shafi Kwamfuta, Waya da Internet a harshen Hausa.
Domin samun sakonnin mu da mukalolin mu kai tsaye turo mana imel dinku
slm, mallam na duba ko zanga kasin bayani na yadda zan bude karamin website na blogspot amma naga babu bayanin. Shine na ce ko zan iya sanin yadda zanyi?
Ka kalli video din daga farkon shi zuwa karshe kuwa? Domin shi wannan video daman abunda yake koyarwa ke nan!
Assalamu alaikum sannunku da aiki nakalli wannan vedio kuma na fahimta amma abu dayane banganeba idan na bude blogspot dina idan zanshiga ako yaushe wacce hanya zanbi?
Zaka rubuta blogger.com sannan kuma zai fito maka da cewar ka saka imel da ka yi amfani dashi a lokacin da ka bude wannan blogspot sannan ka saka password dinka.
Idan mutun zai yada wani bayani daga blog zuwa shafin twitter ko Facebook, ana biyan kudine kokuma kyautane?
Yaxa ayi nayi download din video dinnn
ka yi amfani da darasinmu na yadda ake saukar da bidiyo daga youtube.
Comment:malam dan allah video akan yadda ake hada pishing page