34.6 C
Nigeria
Tuesday, April 29, 2025

Software

Mene ne Software?

Software waɗansu rubutu na umarni ne da ake yi domin su iya sarrafa Hardware ko kuma su umurci kwamfuta yin wani abu ko kuma...

Ƙananan Applications Guda 5; Amfaninsu Da Yadda Ake Aiki Da Su

A cikin kowace irin computer ko mai tsufanta komai sabuntar ta, ko da babu komai a cikinta, to akwai waɗansu application ko software da...
spot_imgspot_img

Bootable Flash: Daura Windows a kan kwamfuta ba tare da CD ko DVD ba.

Idan mutum yana son ya ɗaurawa kwamfutarwa sabon windows ko kuma Operating System ya na buƙatar injin DVD na...

ALBASHIN PROGRAMERS 8 MAFI TSOKA

Shi dai programming language a Hausance ka iya kiranshi da yaren da ake iya yiwa kwamfuta magana dashi har ta fahimci me kake son tayi. Shi wannan yare ba irin yaren mu bane saidai mu mutane mu muka zauna muka shirya mata yadda zata rika fahimtar umarni da ake son ta gabatar da kuma yadda ake son ta gabatar baki daya.

Video Editing a Ilmance (1)

Kasancewar kimiyya da fasahar kera-kere ta yawaita a wannan lokaci da kuma saukin samun kaya wutar lantarki da muke...

KUSAKURAI GOMA DA MASU KOYON KWAMFUTA

Ga jerin gwanon kusakurai goma da masu koyon kwamfuta sukeyi da kuma yadda za’a gujewa afkawa irin waɗannan kusakurai. ...

Computer Software Gamsasshen bayani a kansu

Computer Software, Software ko kuma ka ce Compter Program na nufin abu guda daya, amma abin da suke nufi...

Yadda ake Raba Hard Disk Gida Biyu (Partition)

Akwai banbanci tsakanin formatting (kankare Hard Disk) da kuma Partition (raba Hard Disk). Shi formatting yana kankare dukkan abin...