23.5 C
Nigeria
Thursday, April 24, 2025

Tambayoyi

    YADDA AKE DAWO DA YAHOO BAYAN AN RUFE SHI

    Tambaya ================= Daga Bashir Abubakar Gada Assalamu alaikum... Ina yiwa jagoran wannan shafin na "DUNIYAR COMPUTER" wato, Salisu Webmaster Allah ya ƙara basira ameen. Ina da wata tambaya...

    Matsalar Password na Waya

    Assalamu alaikum duniyar computer naji dadin bayanin viros din waya da kuka yi, domin na karu kwarai da gaske domin ina da wani viros...
    spot_imgspot_img

    Banbanci tsakanin WAN da LAN

    Ina son sanin banbancin WAN@ LAN Malam Sadiq idan kaji ance LAN ana nufin LOCAL AREA NETWORK wato shine misalin...

    Computer da Virus ya kama ya ake magance ta?

    Assalamu alaikum. Don Allah ina neman shawara akan system da yake da virus nayi installed din kaspersky antivirus amma...

    Mene ne aikin Tauraron Dan Adam

    Assalamu alaikum duniyar computer don Allah ina tambaya ne, wai yaya ne tauraron dan adam take ne wai? A...

    Sabuwar Laptop Me ake dubawa

    Salam. Wai shin,menene abubuwan la'akari in inason in sayi sabuwar laptop kuma wani brand yafi inganci? Not advert lol Malam...

    Sony Ericsson da Nokia wacce ta fi?

    Assalamu alaikum jama'a.nayin farin ciki da samuwar wannan dandali.shin da Nokia N79 da sony Ericsson 770 wace ce tafi...

    Yaya ake Formating Laptop

    Barka da wannan program DUNIYAR COMPUTER. Tambaya ta ita ce , in na so na yi formating din laptop...