23.5 C
Nigeria
Thursday, April 24, 2025

Tsaro

HANYOYIN DA AKE BI A CUCI MUTANE A INTANET

Wannan ita ce tattaunawa da muka yi a gidan Radio FM na Freedom da ake samun shi a lamba 29.9 FM a Kaduna in...

Shin wani zai iya amfani da BVN ya satar min kudi a Banki na?

Wannan ita ce tambayar da mutane da dama suke yawan yi a lokacin da kamfanoni ko ma’aikatu suka nemi mutum ya bayar da lambobin...
spot_imgspot_img

Mai Amfani da Waya ko Computer: Yi hattar da abubuwa guda 10

Rubutawa: Aminu Salisu Husaini Mafi yawan mutane da suke amfani da kayan wutar lantarki irin na kwamfuta da waya suna kara fahimta...

Illan Kwamfuta Ga Ido, Hanyoyi Goma Na Samun Sauki

Ƙaruwar mutane da ke amfani da na’uran kwamfuta ya sa ana kokawa kan yawan samun zafi ko raɗaɗin da...

RECYCLER VIRUS – Shi ke cinye Folder ya mayar da ita SHORTCUT

https://youtu.be/Yq-aSi93aFw RECYCLER VIRUS Recycler Virus wani daya daga cikin virus ne da ake da su a cikin kusan Virus sama da...

Hanya Mafi Kyau Da Za ka Ajiye Ayyukan Ka A Kintse

Kowanne irin mataki ka dauka, lallai ajiya (Backup) ita ce matakin farko. Kamar yadda muka sani a wannan zamani, muna...

Firewall Software (Katangar Wuta) – Kifi na ganinka mai jar koma!

Firewall Software yana baka damar ka yi iko da dukkan abin da zai shigo na'urarka idan tana hade da...

Computer Virus: Cikakkun bayanai akan yadda yake yin ta’adi a cikin na’ura

Bayyanar ‘virus’ na computer ya yawaita ne ko ma a ce ya bayyana ne a kusan shekarar 1980, wanda...