20.8 C
Nigeria
Friday, June 13, 2025

Duniyar Internet

ICT a TikTok: DAGA GASAR RAYE-RAYE ZUWA HARKAR ICT YADDA MATASA SUKA MAYAR DA MANHAJAR TIKTOK MAKARANTAR ICT

Da zarar an ambaci manhajar Tiktok babu abinda ke fadowa mutane illa dandaline na shashanci, da raye-raye da badala da barkwanci, kai har da...

Yadda ake amfani da Google Drive

Google Drive wata ma’ajiya ce da kamfanin Google dake kasar Amurka ya kirkira, kuma yake baka ita kyauta domin ajiyar bayanan ka a kwamfutar...
spot_imgspot_img

Blockchain a Gwari-Gwari

Wannan wani kirkirarriyar fasaha ce mai wuyar sha’ani da fahimta musamman yadda da yawan masu kokarin fahimtar da mutane...

Abubuwan da suka faru a shekarar 2022: Shekarar Kwarancewa a – AI, Cloud da Birane Masu Aikin Dabara!

Shekarar 2021 ta ci gaba da gina kan sauye-sauyen da suka faru a 2020, inda fasahar zamani ta zamo...

2021: Aiki Gida da Ofis wuri daya da karancin Silicon – Abubuwa 10 mafi shahara a shekarar 2021

Shekarar 2020 ta kasance shekara mai cike da juyin juya hali a fannin fasahar sadarwa da bayanai, inda annobar...

Abubuwa masu muhimmanci guda 10 a IT da suka faru a shekarar 2020

Kamar yadda muka alkawarta muku a cikin rubutun mu na baya mai taken "Duniyar Computer barka da dawowa –...

HANYOYIN DA AKE BI A CUCI MUTANE A INTANET

Wannan ita ce tattaunawa da muka yi a gidan Radio FM na Freedom da ake samun shi a lamba...

Yadda ake gane Facebook account da aka yi hacking da yadda ake magance shi

Ba abin mamaki bane ka bude shafinka na facebook ka wayi gari ka ga wani mara mutunci ya kwace...