32.4 C
Nigeria
Thursday, April 24, 2025

Facebook

Yadda ake gane Facebook account da aka yi hacking da yadda ake magance shi

Ba abin mamaki bane ka bude shafinka na facebook ka wayi gari ka ga wani mara mutunci ya kwace ragamar tafiyar da shafin naka....

Manhajar Facebook da Facebook Lite: Wanne ya kamata in yi amfani da shi?

Ba kowa bane yake da damar samun internet mai karfi, ko kuma wayar da take da RAM 3GB ko kuma 4GB. Har ila yau...
spot_imgspot_img

Yadda ake goge account din mutumin da ya mutu a Facebook

Wannan lamari na barin account da mutumin da ya rasu a social network yana bai wa mutane da dama haushi da takaici, musamman...

Bari ba Shegiya ba ce! Facebook ta amsa kiran ‘Yan Afirka

Bayan da aka kai harin ƙunar baƙin wake a ƙasar Faransa a ranar Juma’a 13/Nuwamba/2015 mutane da dama ba...

Facebook dina yana da matsalar password ya zan yi in gyara shi.

Tare da fatan alkhairi don Allah ina son ku yi mini karin bayani a kan facebook  a inda ake...

An Yi Blocking Dina A Friend Request na Facebook yaya zanyi?

Don Allah ina so a gyaramin An Yi Blocking Dina A Friend Request ne kuma ance final block ne...