32.4 C
Nigeria
Thursday, April 24, 2025

Duniyar Internet

Abubuwan da suka faru a shekarar 2022: Shekarar Kwarancewa a – AI, Cloud da Birane Masu Aikin Dabara!

Shekarar 2021 ta ci gaba da gina kan sauye-sauyen da suka faru a 2020, inda fasahar zamani ta zamo jigon rayuwar aiki da kasuwanci....

2021: Aiki Gida da Ofis wuri daya da karancin Silicon – Abubuwa 10 mafi shahara a shekarar 2021

Shekarar 2020 ta kasance shekara mai cike da juyin juya hali a fannin fasahar sadarwa da bayanai, inda annobar COVID-19 ta tilasta duniya komawa...
spot_imgspot_img

Abubuwa masu muhimmanci guda 10 a IT da suka faru a shekarar 2020

Kamar yadda muka alkawarta muku a cikin rubutun mu na baya mai taken "Duniyar Computer barka da dawowa –...

HANYOYIN DA AKE BI A CUCI MUTANE A INTANET

Wannan ita ce tattaunawa da muka yi a gidan Radio FM na Freedom da ake samun shi a lamba...

Yadda ake gane Facebook account da aka yi hacking da yadda ake magance shi

Ba abin mamaki bane ka bude shafinka na facebook ka wayi gari ka ga wani mara mutunci ya kwace...

Tsakanin Katin VERVE da VISA da MasterCard wanne yafi dacewa da in karba a banki?

Bayan sakin mukalar mu wacce take bayani game da YADDA ATM YAKE YIN AIKI mutane da dama ta hanyar...

Manhajar Facebook da Facebook Lite: Wanne ya kamata in yi amfani da shi?

Ba kowa bane yake da damar samun internet mai karfi, ko kuma wayar da take da RAM 3GB ko...

Ma’anar harafin ‘i’ da ke cikin iPhone

Muna ganin wannan harafi na ‘i’ tare da dukkan kayan da kamfanin Apple dake kasar Amurka suka kirkiro, an soma ganin...