32.4 C
Nigeria
Thursday, April 24, 2025

Duniyar Waya

Yadda Wayar Selula take yin aiki

Yawancin mu a wannan lokaci wayar hannu ta zaka bangaren rayuwar mu, amma kuma nasan daga cikin tambayar da muke bukatar amsarta shine wai...

Kamfanoni wayoyi 17 da suka yi zarra a Duniya

Sakamakon cigaba da kuma canje canje da ake samu a kimiya wanda yakai ga sanadiyar fitowa ko kuma bayyanar wayoyin da ake kira da...
spot_imgspot_img

Mene ne ya sa ake kiran wayoyin yanzu da Smartphone?

Smartphone ko kuma kace wayoyin-komai-da-ruwanki kamar yadda malamina Mal. Abdullahi Salihu Abubakar Baban Sadik ke fassarawa wayoyi ne kirar...

MANHAJAR DUNIYAR COMPUTER TA BAYYANA A PLAY STORE

Muna masu farin cikin sanar da dukkan dalibai da mabiya wannan shafin cewar kira da suka dade suna yi...

APP DIN TARBIYYA: MANHAJOJIN SA IDO DA YA KAMATA IYAYE NA GARI SU MALLAKE SU

Akwai wadansu manhajoji da aka yi su musamman domin iyaye akan ‘ya’yansu wanda suke taimakawa iyaye wurin sanin abinda ‘ya’yansu suke...

Wayoyi 10 mafi tsada da kudinsu yafi albashin ma’aikatan wasu jahohi a Duniya

Da zaka tambayi masu sayar da waya wace waya ce tafi tsada a Duniya waya ta farko da zai kawo maka...

Antivirus Guda 4 Na Kyauta wanda suka fi kowanne kyau a 2019

Kasancewar wayoyin hannun mu sun zama wani bangare na tafiyar da harkokin rayuwar mu, mutane a yanzu ba kawai don su...

YADDA ZAKA GANE IDAN WANI NA LEKE (SPY) A WAYARKA

Kada ka damu! Lallai miliyoyin mutane suma suna cikin damuwa game da cewar ko ana leken asirin wayoyinsu. Kuma tabbas akwai...