Akwai wadansu manhajoji da aka yi su musamman
domin iyaye akan ‘ya’yansu wanda suke taimakawa iyaye wurin sanin abinda ‘ya’yansu
suke ciki game da wayoyin da...
A yanzu yana da wahala a kasar da aka ci gaba ka samu a wayar yara da ‘yan mata babu manhajar bibiyar wayoyi a cikinta ko dai don tsaron shi wannan yaron ko kuma tsoron kada wani abu ya faru da shi