38.2 C
Nigeria
Thursday, April 24, 2025

Tsaro a Waya

APP DIN TARBIYYA: MANHAJOJIN SA IDO DA YA KAMATA IYAYE NA GARI SU MALLAKE SU

Akwai wadansu manhajoji da aka yi su musamman domin iyaye akan ‘ya’yansu wanda suke taimakawa iyaye wurin sanin abinda ‘ya’yansu suke ciki game da wayoyin da...

YADDA ZAKA GANE IDAN WANI NA LEKE (SPY) A WAYARKA

Kada ka damu! Lallai miliyoyin mutane suma suna cikin damuwa game da cewar ko ana leken asirin wayoyinsu. Kuma tabbas akwai bakin ciki ace kana yin...
spot_imgspot_img

Spy App: YAYA SUKE YIN AIKI?

A yanzu yana da wahala a kasar da aka ci gaba ka samu a wayar yara da ‘yan mata babu manhajar bibiyar wayoyi a cikinta ko dai don tsaron shi wannan yaron ko kuma tsoron kada wani abu ya faru da shi

SHIN ANA IYA LEKEN ASIRIN KA TA WAYA (Smartphone)

Amsa ita ‘ei’ ana iyawa.domin mafi yawancin mutane dake amfani da manyan wayoyi (smartphone) irin su Android, iPad, iPod...

Find My Android’: Sabuwar hanyar gano wayar da aka sace!

A wani sabon yunƙuri da kamfanin google na ƙasar Amurka ya yi na sake fito da wata sabuwar hanyar magance satar...