32.4 C
Nigeria
Thursday, April 24, 2025

Video

YADDA AKE TANTANCE LABARI A INTERNET KO SOCIAL MEDIA

Wannan karatu ne da zai sanar da kai hanyar da mutum zai bi ya gane shin labarin da aka saka a Intanet gaskiya ne...

Yadda ake kirkiran (bude) blog da shirya shi

Wannan video yana da mintina 12 ya kunshi cikakken bayanin hanyar da ake bi a mallaki BLOG ACCOUNT, a ciki kuma mun koyar da...
spot_imgspot_img

Yadda ake yin Automatic Table of Content da Page Numbering

Wannan video ya kunshi bayanai akan yadda zaka iya kirkiran Automatic Table of Contents daga karshe kuma munyi bayani...

Duniyar Computer – Yadda Ake Bude Imel (email) na Yahoo

Wannan darasi ne wanda zamu koyi yadda mutum zai mallaki akwatin aikawa da sako ko kuma karbar sa, tare...

Duniyar Computer – Yadda ake bude Email na Gmail

Wannan shi ne darasi na biyu da zai koyar da mu yadda ake iya mallakar akwatin imel na kamfanin...