Ilimi karfi gare shi. ga wani yana ta kwanbo da computer a hannunshi a cikin makaranta, yana ta yiwa ‘yan mata karya, sai aka yi dace aka tambaye shi ‘wai shin computer dake jakarka wane operating system ne a ciki’ gogan naku sai kawai yace “ANTI VIRUS .
Lallai ya cika dan bagu daman haka mafi yawancin masu son nuna isa suke yi – Allah ya kyauta
Ba shakka ya san windows. ha ha ha
hahahahahahah
Wata qila babarbare ne
Gsky 😅, illusion of knowledge is dangerous