Zafafan Maudu'ai

Computer

Fasahar AI: Kafin Musulmi yayi amfani da ita dole yasan wadannan abubuwa guda 7

Rubutawa: Salisu Hassan Webmaster GabatarwaA zamanin da na’urori ke iyan...

Mene ne Artificial Intelligence (AI) tare misalan rayuwarmu na yau da kullum

Artificial Intelligence ko ka kira shi da AI (fasahar...

Abubuwa masu muhimmanci guda 10 a IT da suka faru a shekarar 2020

Kamar yadda muka alkawarta muku a cikin rubutun mu...

Waya

Yadda Wayar Selula take yin aiki

Yawancin mu a wannan lokaci wayar hannu ta zaka...

Kamfanoni wayoyi 17 da suka yi zarra a Duniya

Sakamakon cigaba da kuma canje canje da ake samu...

Mene ne ya sa ake kiran wayoyin yanzu da Smartphone?

Smartphone ko kuma kace wayoyin-komai-da-ruwanki kamar yadda malamina Mal....

MANHAJAR DUNIYAR COMPUTER TA BAYYANA A PLAY STORE

Muna masu farin cikin sanar da dukkan dalibai da...

APP DIN TARBIYYA: MANHAJOJIN SA IDO DA YA KAMATA IYAYE NA GARI SU MALLAKE SU

Akwai wadansu manhajoji da aka yi su musamman domin iyaye...

Internet

Yadda ake amfani da Google Drive

Google Drive wata ma’ajiya ce da kamfanin Google dake...

Blockchain a Gwari-Gwari

Wannan wani kirkirarriyar fasaha ce mai wuyar sha’ani da...

Programming

YADDA AKE TANTANCE LABARI A INTERNET KO SOCIAL MEDIA

Wannan karatu ne da zai sanar da kai hanyar...

Yadda ake kirkiran (bude) blog da shirya shi

Wannan video yana da mintina 12 ya kunshi cikakken...

Yadda ake yin Automatic Table of Content da Page Numbering

Wannan video ya kunshi bayanai akan yadda zaka iya...

Duniyar Computer – Yadda Ake Bude Imel (email) na Yahoo

Wannan darasi ne wanda zamu koyi yadda mutum zai...

Duniyar Computer – Yadda ake bude Email na Gmail

Wannan shi ne darasi na biyu da zai koyar...

22.6 C
Nigeria
Monday, June 2, 2025

Tag: Hacking

Ya kamata in damu da Hackers kuwa?

Zaka ji da zarar mutum ya san computer ko kuma ya iya sarrafata sosai sai kaji a na kiran shi da kalmar harcker. A gaskiya kalmar “hacker” tana da ma’anoni da dama da kuma fassara iri-iri, amma idan aka dawo akan harkar da ta shafi computer kuma kana son ka yi maganar hackers da computer to bai wuce ta basu ma’ana guda biyu ba wadanda su wadannan ma’anoni biyun duk kana bukatar saninsu. Kamar yadda aka fasara kalmar hacker a wani dictionary mai suna “Merriam-Webster” “Hacker kwararren masanin ilimin sarrafa computer (programmer). Shi kuwa wannan ma’ana da suka ba da ta kunshi kusan mutane da dama masu amfani da computer amma kuma wadanda ba a tunanin zasu iya cutar da wani. Amma ma’ana ta biyu tafi ta da hankali matuka, domin Hacker shine mutumin da ya shiga cikin Kwamfutar mutum ta barauniyar hanya domin ya saci wasu mahimman bayanan shi ko kuma ya yi maka ta’adi”. Idan muka fuskanci wannan ma’ana ta biyu yana nuna mana cewar dukkanin wani abu da hacker yake kokarin yi shine ta’addanci tare da Kwamfutar mutane ta hanyar da kuma barna, domin hakan na faruwa ba tare da sanin mai amfani da Kwamfutar ba.