38.2 C
Nigeria
Thursday, April 24, 2025

Tag: spy app

YADDA ZAKA GANE IDAN WANI NA LEKE (SPY) A WAYARKA

Kada ka damu! Lallai miliyoyin mutane suma suna cikin damuwa game da cewar ko ana leken asirin wayoyinsu. Kuma tabbas akwai...

Spy App: YAYA SUKE YIN AIKI?

A yanzu yana da wahala a kasar da aka ci gaba ka samu a wayar yara da ‘yan mata babu manhajar bibiyar wayoyi a cikinta ko dai don tsaron shi wannan yaron ko kuma tsoron kada wani abu ya faru da shi