23.5 C
Nigeria
Thursday, April 24, 2025

Yadda ake kirkiran (bude) blog da shirya shi

Wannan video yana da mintina 12 ya kunshi cikakken bayanin hanyar da ake bi a mallaki BLOG ACCOUNT, a ciki kuma mun koyar da yadda ake bude account din, da kuma yadda zaka iya shirya shi, da kuma yadda zaka iya saka labarai ko kuma video domin karuwar al’umma – a sha karatu lafiya, a kuma yi tambaya akan abinda ba a gane ba.

16 COMMENTS

    • Duk website din da kaga ya kare da .blogspot.com to yana nuna maka cewar site din an goya shi ne a cikin site din google blogspot amma wanda ya kare da .com.ng wannan mallakar mutum ne kuma yana nuna cewar wannan website din mutumin nageria ne ya mallake shi.

    • Akwai hanyoyi da dama kadan daga ciki shine koyon yadda ake kirkiran shafukan Intanet, na biyu siyan suna da kuma mallakar dakin tattara bayanai, sai ilimin yadda ake mu’amula da shafukan Intanet. Idan dukkansu babu wanda zaka iya yi da kanka zaka iya biyan mu yan kudi kadan domin koya maka ko kuma bude maka.

  1. Comment: Slm,
    malam ni dalibin kane ni dalibi ne mesan karatun computer ina rokan shawara kan littattafanda zan nema
    allah ya kara basira malam

  2. Aslm bro fatan antashi lafiya ya azumi Ni sunana Lubabatu in Yola ayya inason bude blog ne asama naji bayanin kunce kunsa video sede nanema banganiba pls I need your help nagode

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Zafafan Sati

Makaloli

Masu alaka

Shahararrun Rukunai

spot_img